Hauza/ Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran, Isma'il Baƙaei, ya bayyana cewa “aikin Amurka ya gaza matuka,” yana mai cewa sojojin Iran sun dakile wannan yunkuri yadda ya kamata. Ya kuma kwatanta…