Hauza/ Shugaban Hauzozin Ilimi na kasar Iran ya buƙaci ’yan jarida da sojojin Jihadut-Tabyeen da su kasance masu bayar da labarin farko na abubuwan da ke faruwa a wannan fagen, tare da amfani…