Hauza/ Zaman ƙarshe na ranar farko na taron Mu'utamar din kasa da kasa a Bauchi, Najeriya, daren Juma’a 17 Afrilu 2026, an gudanar da shi a Husainiyyar “Aali Muhammad”. Wannan taron, wanda mabiyan…