Hauza/ Ayatullahil Uzma Ja’afar Subhani ya yi nuni da maƙiyi na biyu da gwamnatin Musulunci ta fuskanta, inda ya ce: "Maƙiyi na biyu a Yamma shi ne Daular Roma. Ita ma wannan daula tana da babban…