Hauza/ Mufti Makrm Qadri a wani jawabinsa ya bayyana cewa: "A yau da muka ce muna tare da Iran a wannan yaƙin ba muna nufin kawai ƙasa ba ne, sai dai muna goyon bayan Imani da Musulunci ne."