Hauza/ Ayatullah Alireza A’arafi, limamin sallar Juma’a a Qom, ya bayyana cewa tsayin dakan al’ummar Iran da jagorancinta wajen fuskantar Amurka da masu girman kai ya ba duniya mamaki, yana mai…
Hauza/ Shugaban Majalisar Yaɗa Harkokin Addini ya bayyana cewa: "Kwarewar tarihi ta al’ummar Iran ta nuna cewa babu wata matsin lamba ko barazana da ta iya karya azamar wannan al’umma wajen kare…