Hauza/ Jagoran Ƙoli na Juyin Juya Halin Musulunci kuma Babban Kwamandan Rundunar Sojin Iran, Ayatullah Sayyid Mujtaba Khamene'i (DZ), ya bayyana cewa kasancewa cikin shirin yaƙi cikin hikima…
Hauza/ Shugaban Hukumar Kare Ƙasa daga Barazanar da Ba Ta Soja Ba ta Jamhuriyar Musulunci ta Iran, ya jaddada cewa ƙasar ba za ta amince da killace ta ta ruwa, sama da ƙasa ba. Ya kuma bayyana…