Hauza/ An gudanar da bikin Maulidin Sayyida Zainab (AS) a birnin Kano na Nijeriya, inda mata da mambobin Harkar Musulunci suka halarta. Masu jawabi a wajen taron sun jaddada muhimmancin koyi…
Hauza/ Hujjatul Islam Hada’iƙ ya bayyana Sayyida Zainab (SA), ’yar Imam Ali bin Abi Ɗalib (AS) da Sayyida Fatima Zahra (SA), a matsayin abin koyi wajen imani, haƙuri, juriya da sadaukarwa wajen…