Hauza/ Hujjatul Islam Sayyid Reza Ja’afar Naqavi ya jaddada muhimmancin yin koyi da rayuwa da koyarwar Manzon Allah (S) da Ahlul Baiti (A), inda ya bayyana cewa: "Ƙarfafa haɗin kan al’ummar Musulmi…
Hauza/ Abuja: Jagoran Harkar Musulunci a Najeriya, Shaikh Ibraheem Zakzaky (H), ya jaddada muhimmancin haɗin kan al’ummar Musulmi, yana mai cewa haɗin kai shi ne hanyar dawo da izza da ƙarfin…