Hauza/ Ayatullah Nuri Hamedani ya yi Allah-wadai da hare-haren baya-bayan nan da gwamnatin Sahayoniya mai kashe yara ta kai wa Lebanon, tare da kira ga dukkan Musulmi da ma'abotan ’yanci a duniya…