Hauza/ Kungiyar *Masoyan Gwagwarmayar Turkiyya” ta gudanar da taro a gaban ofishin jakadancin Isra’ila a birnin Istanbul domin nuna goyon bayanta ga Gaza da Lebanon. Mahalarta sun rera taken…