Hauza/ Ayatullah Sayyid Mujtaba Khamene'i ya bayyana a cikin saƙon da ya aika a yayin Makon ’Yan Sanda cewa tsaro yana daga cikin manyan ni’imomin Allah, kuma tabbatar da shi a sassa daban-daban…