Hauza/ Wani malamin makarantar Hauza, Hujjatul Islam wal Muslimin Sayyid Muhammad Taƙi Qadiri, ya yi nazari kan zamanin imamancin Imam Hasan Askari (A.S.), da yadda ya fuskanci makircin siyasa…