Hauza/ Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci, Ayatullah Sayyid Mujtaba Husaini Khamene'i (DZ), ya yi kira ga matasa da ɗalibai da su ƙarfafa kansu da ilimi, imani, tarbiyyar kai da kusanci da Allah,…