Hauza/ Majalisar Tsaron Ƙasar Iran ta jaddada cewa Iran za ta ci gaba da sa ido da kula da duk wani motsi a mashigar Hormuz har zuwa ƙarshen yaƙin gaba ɗaya.
Hauza/ A cikin sanarwar Majalisar Tsaron Ƙasa ta Iran game da amincewar Amurka da sharudan Iran an bayyana cewa: Iran ta samu babbar nasara kuma ta tilasta wa Amurka ta amince da sharuda 10 na…