Hauza/ Shugaban makarantun Hauza na ƙasa, Ayatullah Alireza A'arafi, yayin jaddada cewa asali da falsafar wanzuwar makarantun Hauza ta ta'allaka ne akan haɗin kai mai zurfi da Mahadawiyya da…
Hauza/ Shugaban hedkwatar fadada Mahadawiyya da Intizar ya bayyana cewa Mahadawiyya da Intizar ra'ayi ne mai bangarori da dama a ruhin juyin juya halin Musulunci, kuma ya kamata cibiyar fadada…