Hauza/ Lokacin da wata mace fursuna ta tsaya a gaban mutanen Kufa tana magana da irin wannan ƙarfin hali da jarumtaka, ta aika da saƙo zuwa tarihi cewa: Juyin Imam Husaini (A.S.) bai ci gaba…