Hauza/ Mai girma Ayatullah Nuri Hamedani ya jaddada cewa duk wata alaƙa da gwamnatin Isra’ila da kuma taimaka mata ta ci gaba da wanzuwa, tabbas ya saɓa kuma ya ci karo da muradun al’ummar Musulmi.…