Hauza/ Shugaban Makarantun Hauza ya bayyana cewa ra’ayin Juyin Juya Halin Musulunci game da haɗin kai ya ginu ne bisa wasu muhimman ginshiƙai guda biyar: abubuwan da Musulmi suka yi tarayya a…