Hauza/ Mai wa’azi a Haramin Mai Tsarki na Sayyida Fatimah Ma’asuma (S.A.) ya yi bayani kan halaye goma na Manzon Allah (S.A.W.A.) da suka zo cikin Aya ta 157 ta Suratul A’araf, inda ya ce: "Manzon…