Hauza/ Hujjatul-Islam wal-Muslimin Shuja'i ya ce: "Duk yadda maƙiya suka yi kokari, ba zasu iya fuskantar hakikanin karfin Iran da ci gaban da a take yi ba."
Hauza/ Jama'ar Iran masu daraja, da haɗin kai da wayewar kansu da kuma goyon bayansu ga shugabancin Ayatullah Sayyid Ali Khamenei (Allah Ya ɗaukaka shi), sun hana abokan gaba cika burinsu.