Hauza/ Shugaban Hauzozin Ilimin Addini na ƙasar Iran ya jaddada cewa jagororin Juyin Juya Halin Musulunci biyu sun gabatar da tafsiri mai rai, mai ciyar da rayuwa gaba kuma mai motsa al’ummar…