Hauza/ An gudanar da wata gagarumar zanga‑zanga a birnin Lucknow na ƙasar Indiya a ranar tunawa da rushe makabartar Baƙi’a, inda malamai da al’ummomi daban‑daban suka halarta domin nuna goyon…
Hauza/ Majalisar shugabannin makarantun addini (Hauzozi) na kasar Indiya ta fitar da wata sanarwa inda ta bayyana cikakken goyon bayanta ga Ayatullahil Uzma Sayyid Ali Khamenei, Jagoran Juyin…
Hauza/ Hujjatul Islam Sayyid Abbas Mahdi Hasani a cikin bayaninsa na yin Allah wadai da zage-zage da cin mutuncin da Donald Trump yake yi wa jagoran juyin juya halin Musulunci ya jaddada cewa:…
Hauza/ Daidai da lokacin zagayowar ranar haihuwar Amirul Muminin Imam Ali (AS), an gudanar da wani gagarumin tattaki a birnin Varanasi (Benares) na kasar Indiya, wanda ya nuna matukar soyayya…
Hauza/A wani sako da ya aika ga bikin cika karni goma sha biyar (15) da haihuwar cikamakon Annabta, Hujjatul Islam Abdulmajid Hakim Ilahi, ya ce: "Cika karni goma sha biyar da haihuwar Manzon…
Hauza/ Hujjatul Islam Wal Muslimin Abdulmajid Hakimullahiy a cikin jawabinsa yayin jaddada wajibcin kiyaye asalin akida da ɗabi'un Shi'a ya ce: Tsayayyen imani, kyawawan ɗabi'u da haɗin kai mai…