Hauza/ Ranar 9 ga watan Rabi’ul Awwal na daga cikin ranakun da ake da ra’ayoyi da bayanai daban-daban a kansu. Marigayi Ayatullah Bahjat (R.A.) ya kuma yi wasu bayanai masu muhimmanci game da…