Hauza/ Jagoran Harkar Musulunci a Najeriya, Shaikh Ibrahim Zakzaky, ya yi bayani dalla‑dalla kan ma’anar Salatin Ibrahimi, inda ya jaddada cewa daga cikin zuriyar Annabi Ibrahim (A.S)، waɗanda…
Hauza/ Cibiyar Albasira Qom Karkashin Jagorancin Allama Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) ta shirya tare da gudanar da taron tunawa da waki'ar Buhari. A yayin taron Mallamai da masana da yawa sun gabatar…