Hauza/ Shugaban Makarantun Ilimin Addinin Musulunci (Hauza) na ƙasar Iran, Ayatullah Alireza A’arafi, ya bayyana cewa ƙwararrun likitoci da ma’aikatan kiwon lafiya taska ce mai matuƙar daraja…