Hauza/ Bisa dogaro da wata fitacciyar ruwaya da ke cikin littafin Tuhaful Uqul, an bayyana ilimi a matsayin ginshiƙi na farko wajen sanin Allah, gudanar da ibadu da kuma gane hukunce-hukuncen…