Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Sayyid Hassan Musawi ya ce: "Salati alama ce ta ƙauna da alaƙar zuciya da Manzon Allah (S) da Ahlul-Baiti (AS), kuma ya kamata muminai su gudanar da wannan…