Hauza/ Mataimakin Sashen Ilimi na Hauzozin Ilimin ƙasar Iran ya sanar da fara sabuwar shekarar karatu tare da fiye da makarantu 500 da malamai dubu 6 da 800, yana mai cewa: "Ƙaddamar da darussan…