Hauza/Qum: Hujjatul Islam wal Muslimin Reza Muhammadi a taron dare na 168 da aka gudanar a Qum ya bayyana cewa tsarin Imama da Al’umma (Imamat da Ummat) shi ne sirrin nasarar al’ummomin Musulmi…