Hauza/ Karɓar ƙarin kuɗi a kan bashi, idan har an gindaya shariɗinsa tun farko, to wannan riba ce kuma zunubi ne mai girma (kaba'ira). Baya ga yin tuba, dole ne a mayar da wannan ƙarin kuɗin.…