Hauza / Hujjatul Islam Naƙdi ya jaddada muhimmancin karfafa ma’aikatan Hauza ta fuskar ilimi, yana cewa samun Hauzar da ke ci gaba da jagoranci yana bukatar jawo hankalin matasa masu basira,…