Hauza/ Wani babban malamin addini a Pakistan, Hujjatul Islam Mukhtar Ahmad Imami, ya bayyana cewa mabiyan maktabar Imam Husaini (A.S.) ya kamata su yi koyi da darussan tashin Ashura, su tsaya…