Hauza/ Hujjatul Islam Masrur Abbas Ansari ya bayyana cewa: "Tawayen Imam Husaini (A.S.) ya koyar da ɗan’adam cewa wajen kare gaskiya, adalci da ƙa’idojin Ubangiji, kada a taɓa sunkuyar da kai…