Hauza/ Wakilin Jagoran Juyin Juya Hali a lardin Qazvin ya ce: "Dole ne makiya su sani cewa martabar Amurka da gwamnatin sahyoniya tana kara tabarbarewa ne, kuma al'ummar Musulmi suna kara farkawa…