Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Ustaz Farahzad, yayin da yake bayyana wata ruwaya daga Manzon Allah (S.A.W.A), ya bayyana cewa akwai nau'i uku daga cikin mutane waɗanda za a hana su ganin…