Hauza/ Ayatullah al‑Uzma Nuri Hamedani ya bayyana cewa: "Shahid Raisi bai san dare ko rana ba wajen yi wa jama’a hidima, kuma alamun imaninsa ga Allah Madaukakin Sarki sun bayyana sosai a rayuwarsa,…