Hauza/ Ayatullah Alireza A'arafi, shugaban makarantun Hauzar Iran, ya bayyana cewa Juyin Juya Halin Musulunci shi ne babban sauyi da ya faru a tarihin makarantun Hauza cikin shekaru sama da dubu…
Hauza/ An kaddamar da sabon shafin intanet na Cibiyar Nazari da Amsa Shubuhohi ta Makarantun Hauza, wanda ke da damar samarwa da wallafa bayanai a harsuna 10 na duniya. Cibiyar ta kuma tattara…
Hauza/ Babban Sakataren ƙungiyar gwagwarmayar Hizbullah, Sheikh Na’im Qasim, ya aika da saƙon wasiƙa zuwa ga tawagar da Hauzar Ilimi ta aika domin halartar bikin cika shekaru biyu da shahadar…