Hauza/ Ayatullah Jawad Marwi, mamba a Majalisar Koli ta Makarantun Hauza a Iran, ya bayyana nasarorin da al’ummar Yemen suka samu a matsayin "Fathul Futuh" (nasara mafi girma). Ya kuma jaddada…
Hauza/ Bayan matakin Taliban na ƙoƙarin rufe Hauzar Ilimi ta Khatamun Nabiyyin (S.A.W.A) da ke Kabul, malamai, ɗalibai da sauran 'yan Shi'a sun gudanar da zanga-zanga, inda sojojin Taliban suka…