Hauza/ Shugaban Makarantun Hauza na ƙasar Iran (Hauza) ya jaddada cewa: "Babu shakka, a tsawon tarihi, makarantun addini ba su kasance cibiyoyin ilmantarwa da koyarwa kadai ba. Face dai, tare…