Hauza/ Hujjatul Islam Wal Muslimin Abidinejad, a wani taro na ƙwararru mai taken "Siffofin Ƙasa da Ƙasa na Hauza Mai Ci gaba da Kuma Jagoranci", yayin da yake kwatanta martanin duniya na al'ummomi…
Hauza / Hujjatul Islam Naƙdi ya jaddada muhimmancin karfafa ma’aikatan Hauza ta fuskar ilimi, yana cewa samun Hauzar da ke ci gaba da jagoranci yana bukatar jawo hankalin matasa masu basira,…