Hauza/ Wakilin harkokin al’adu na Kata’ib Sayyidush Shuhada a Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya jaddada muhimmancin haɗin kan ƙungiyoyin gwagwarmaya, yana mai cewa maƙiya na ƙoƙarin haddasa fitina…