Hauza/ Shugaban Makarantun Hauza na ƙasar Iran, Ayatullah Ali Reza A’arafi, ya yi Allah-wadai da harin sama da Amurka ta kai kan wuraren zama da kuma wani bikin aure a yankin Sirik na lardin…