Hauza/ Duk da ɗimbin asarar rayuka da dukiyoyi da aka yi, operation din “Guguwar Al-Aƙsa” ya zama wani muhimmin sauyi a tarihin gwagwarmayar al’ummar Falasɗinu. Wannan aiki bai dawo da batun…
Hauza/ Ma’aikatar Harkokin Wajen Isra’ila ta fitar da wata taswira a yau wadda ta haɗa kudancin Lebanon da aka mamaye cikin ƙasar da take ikirarin mallaka.