Hauza/ Hujjatul Islam Hamid Iftikhari ya jaddada babban matsayi da gaskiya take da shi a cikin koyarwar Alƙur’ani da Ahlul-Baiti (A.S.), inda ya ce: "Faɗin gaskiya na daga cikin manyan kyawawan…
Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Sha'abani, yayin da yake jaddada cewa kowa yana son zaman lafiya, ya ce: "Gogewa ta nuna cewa tattaunawa kadai ba ta haifar da tsaro mai dorewa ba, domin samun…
Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Sha’abani, ya jaddada cewa sulhu da Yahudawa ya saba wa Alƙur’ani karara, inda ya kara da cewa komawa ga koyarwar Alƙur’ani da karfafa zumuncin Musulunci su…