Hauza/ Tabbas akwai mutane da suka sami damar haɗuwa da Imam Mahdi (A.S.), amma kuma a lokaci guda an tabbatar da cewa duk wanda ya yi iƙirarin cewa shi wakili ne na musamman ko jakada tsakanin…