Hauza/ Mai girma Ayatullah Sayyid Mujtaba Husaini Khamene'i, Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci, a cikin saƙonsa na zagayowar Makon Gwamnati, ya nuna godiya ga kyawawan ayyukan da gwamnati ta…
Hauza/Tehran: Hujjatul Islam wal Muslimin Muhammad Taƙi Rabbani ya yi bayani kan fannonin shugabanci da na wayewa na Shahid Sayyid Hassan Nasrullah, inda ya bayyana makarantun Hauza a matsayin…