Hauza/ Tsarin Imamanci tsari ne na Ubangiji wanda ba ya yankewa kuma ba shi da lokacin tsayawa; yana nan a kowane zamani da kowace gaba. An kafa shi ne tun daga zamanin fiyayyen halitta Manzon…
Hausa/ Dangantaka da wakilai na musamman guda huɗu (Nawwab al‑Arba’a), da kuma samun damar wasu daga cikin Shi’a su kai ziyara ga Imam dinsu a lokacin Gaiba karama(Ghaybat al‑Sughra), ya taka…