Hauza/ Me ya sa Imam kuma hujjar Allah ya kasance a bayan labulen boyuwa (gaiba)? Kuma wane dalili ne ya sa mutane suka rasa albarkar bayyanarsa?