Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Sayyid Sajid Ali Naqvi, shugaban Majalisar Malaman Shi’a ta Pakistan, ya soki shirun da ƙasashen duniya suka yi kan laifukan da gwamnatin Isra’ila ke aikatawa…
Hauza/ Daraktan Sashen Al’adu da Wa’azi na Harkokin Hauza a ƙasar Iran ya jaddada muhimmancin kiyaye haɗin kai, basira da ruhin gwagwarmaya a cikin al’ummar Musulmi, yana mai cewa: "Yanayin da…